Dukkan logs na bayyana
Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.
- 11:30, 20 Satumba 2022 Abdulrahman S Adam hira gudummuwa created page Hadisi na goma Sha bakwai (Arba'una Hadisi) (Sabon shafi: '''Hadisi na goma Sha bakwai'''An karbo daga Abi ya'ala Shaddad Dan Ausin (RA) yace: Hakika Allah ya hukunta kyautata a bisa dukkan komai, Idan zaku yi yanka, to Ku kyautata yankan, watau lalle dayanku ya wasa Abin yankan domin ya hutar da abin yankansa. <ref>https://alfirdaustahiraliyu.blogspot.com/2019/11/arbauna-hadeeth.html?m=1wuka)</ref> ===Sharhi=== Wannan Hadisi yana bayani ne akan kisa idan akace kisa ya hada da kowanne irin kisa harda na mutum wato mutumin da za ayi...)
- 12:17, 14 Satumba 2022 Abdulrahman S Adam hira gudummuwa moved page Garun Mallam to Garun Malam (Gyaran suna)
- 12:15, 14 Satumba 2022 Abdulrahman S Adam hira gudummuwa created page Ciromawa (Sabon shafi: '''Ciromawa''' garine dake jihar Kano a karamar hukumar Garun Malam Yana Daya daga cikin mazabun da suke a jihar Kano. Haka zalika Yana Kan hanyar tafiya Zariya daga kano.<ref>https://ng.geoview.info/ciromawa,2345914</ref> <ref>https://nigeria.places-in-the-world.com/2345914-place-ciromawa.html</ref> ===Manazarta===) Tag: Visual edit: Switched
- 11:53, 14 Satumba 2022 Abdulrahman S Adam hira gudummuwa created page Hadisi na ashirin(Arba'una hadisi) (Sabon shafi: """Hadisi na ashirin""" an karbo daga Baban Mas'udu ukbata Dan Amru Al-ansariyyu Al-ansariyyu (ra) yace Manzon Allah (s.a.w) yace Yana daga cikin abinda mutane suka riska na daga zantuttukan Annabawan farko cewa idan baka da kunya,Ka aikata abinda kaso.<ref>https://dawahnigeria.com/dawahcast/a/92476</ref> ===Sharshi=== Wannnan Hadisi Yana bayani ne Akan ayyukan da mutane suke aikatawa yau da kullum.ma ana duk Wanda Ai aikata wani aiki to ya saka kunya aciki.<ref>https://islamho...)
- 18:58, 6 ga Augusta, 2022 Abdulrahman S Adam hira gudummuwa created page Tsangaya (Sabon shafi: '''Tsangaya''' Nau'i ne na gurin da ake bada tarbiyyar Musulunci kuma kalmar Tsangaya ta Hausa ce a zahiri tana nufin Cibiyar Koyo. Wanda yake zuwa makarantar ana kiransa da Almajiri.Haka zalika tsangaya tana nufin wata<ref>https://medium.com/@sindigawozainab/tsangaya-boarding-schools-in-nigeria-an-outlook-d40c9701e4e2</ref> matattara ko gurin koyon karatu, kalmar Hausa ce wacce ta samo asali daga kalmar larabci “Almuhajirun”, ma’ana dan hijira. Yawanci ana nufin mutumi...)
- 15:18, 6 ga Augusta, 2022 Anyi kirkiri sabon account Abdulrahman S Adam hira gudummuwa Tag: Gyaran wayar hannu