Taron Sauyin Yanayi na Majalisar Ɗinkin Duniya na 2003

Taron sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya na 2003; ya gudana tsakanin 1-12 Disamba 2003 a Milan, Italiya.[1] Taron ya haɗada taron kasashe karo na 9 (COP9) ga yarjejeniyar sauyin yanayi ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNFCCC). Bangarorin sun amince suyi amfani da asusun dai-daitawa da aka kafa a COP7 a shekara ta 2001, da farko wajen tallafawa ƙasashe masu tasowa da su dace da canjin yanayi. Hakanan za'a yi amfani da asusun don haɓɓaka iyawa ta hanyar canja wurin fasaha. A taron, jam'iyyun sun kuma amince da sake duba rahotannin kasa na farko da kasashe 110 da ba na Annex I suka gabatar ba.

Taron Sauyin Yanayi na Majalisar Ɗinkin Duniya na 2003
United Nations Climate Change conference (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Italiya
Kwanan wata Disamba 2003
Lokacin farawa 1 Disamba 2003
Lokacin gamawa 12 Disamba 2003
Shafin yanar gizo unfccc.int…
Wuri
Map
 45°30′N 9°12′E / 45.5°N 9.2°E / 45.5; 9.2


Manazarta

gyara sashe
  1. Bhandari, Medani P. (2022-09-01). Getting the Climate Science Facts Right: The Role of the IPCC (in Turanci). CRC Press. ISBN 978-1-000-79720-6.