Taofeek Abimbola Ajilesoro
Taofeek Abimbola Ajilesoro | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 -
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Ile Ife, 15 Mayu 1978 (46 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Malami | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||
bimboajilesoro.com |
Taofeek Abimbola AjilesoroSaurara.
Ya kasance dan Majalisar Wakilan Najeriya Na 9 (daga 11 ga watan Yuni 2019).[1][2]
Sana'ar siyasa
gyara sasheAn zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai ta 9 a Najeriya a 2019 don wakiltar mazabar Ife ta tarayya da ta hada da Ife ta tsakiya, Ife North, Ife South da Ife East.[3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nassnig.org. Archived from the original on 2020-12-01. Retrieved 2020-04-24.
- ↑ "Ajilesoro: Redefining Representation in Ife Federal Constituency". Tribune Online (in Turanci). 2021-06-11. Retrieved 2022-02-22.
- ↑ "Taofeek Ajilesoro Archives". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Archived from the original on 2022-12-10. Retrieved 2020-04-24.
- ↑ Thirdeyeonline.com.ng. "DUBAI TRIP: BENEFICIARIES WERE SELECTED ACROSS IFE NATION .. AJILESORO" (in Turanci). Retrieved 2020-04-24.[permanent dead link]