Tudun Pan Kilang Na ɗaya daga cikin wuraren yawon bude ido a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.[1] Tana cikin garin Kaltungo ƙaramar hukumar jihar Gombe. Wani kyakkyawan tsauni ne mai aman wuta a kudancin Gombe kuma kololuwar sa yana ɗaya daga cikin kololuwar kololuwa a Najeriya.[2][3]

Tangale Peak Hill
tourist attraction (en) Fassara da tudu
Bayanai
Nahiya Afirka
Ƙasa Najeriya
Lambar aika saƙo 770102
Wuri
Map
 9°44′36″N 11°17′55″E / 9.74343°N 11.29866°E / 9.74343; 11.29866
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Gombe
Ƙananan hukumumin a NijeriyaKaltungo
Tudun kilang hill


Dutsen Pan Kilang yana da tsayin mita 1,102 sama da matakin teku.[4] Shi ne dutse mafi tsayi a cikin tsaunuka ashirin da uku na jihar Gombe kuma na farko a ƙaramar hukumar Kaltungo.[5] Wajen shahara, shi ne na hamsin na ɗaya (51) cikin dubu biyu da saba’in da huɗu (2074) a Nijeriya, na ɗaya (1) cikin ashirin da uku cikin (23) a Gombe, na ɗaya a Kaltungo.[6][7][8]

Yanayin Tangale Peak (a rufe yake da gajimare, haɗe da temperature, iskar wurin na da sauri haɗe da hazo mm probab.)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Travelling Northeast Nigeria". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-06-23. Archived from the original on 2022-04-07. Retrieved 2022-04-07.
  2. "Pan Kilang Hill (PanKilang) Map, Weather and Photos - Nigeria: hill - Lat:9.73333 and Long:11.3". www.getamap.net. Retrieved 2022-03-27.
  3. Tozali. "Gombe State – Nigeria's Jewel In the Savannah | Tozali Online" (in Turanci). Retrieved 2022-03-27.
  4. "Pan Kilang (PanKilang) Map, Weather and Photos - Nigeria: hill - Lat:9.73333 and Long:11.3". www.getamap.net. Retrieved 2022-04-07.
  5. "Gombe Mountains". PeakVisor (in Turanci). Retrieved 2022-04-07.
  6. "Pan Kilang". PeakVisor (in Turanci). Retrieved 2022-03-27.
  7. "Gombe State". Naija 7 Wonders (in Turanci). Archived from the original on 2022-05-20. Retrieved 2022-03-27.
  8. "Travelling Northeast Nigeria | Inventrium Travels" (in Turanci). Retrieved 2022-03-27.