Suleja

Karamar hukuma ce kuma birnin jihar Niger Najeriya

Suleja na daga cikin Kananan Hukumomin dake Jihar Neja a Nijeriya.

Suleja

Wuri
Map
 9°11′00″N 7°11′00″E / 9.18333°N 7.18333°E / 9.18333; 7.18333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Neja
Yawan mutane
Faɗi 260,240
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 910101, 910102 da 910103
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Inda ruwa ke faɗawa a suleja jihar Neja
IBB market suleja

Suleja matattara ce ta kasuwanci. Asalin mutanen Garin Suleja sun yi hijira daga Birnin Zazzau (Zaria) ne bayan Jihadin Usman Danfodio. A lokacin da masu Jihadin suka rusa masarautar ha6e a Zazzau a shekarar alif ɗari takwas da huɗu (1804).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.