Sudais Ali Baba

Dan kwallon kafan Najeriya

Sudais Ali Baba (an haife shi a ranar 25 ga watan Agusta shekarata 2000) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na ƙungiyar Girka ta Asteras Tripoli.

Sudais Ali Baba
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 25 ga Augusta, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka