Stephen Hawking a shekarar 1980

Stephen Hawking kwararren masanin kimiyya ne na kasar Ingila. An haife shi ne a ranar 8 ga watan Janairu na shekarar 1942 a birnin Oxford. Stephen Hawking ya rasu a ranar 14 ga watan Maris, 2018, yana da shekaru 76 a duniya.[1]

ManazartaGyara

  1. "Masanin kimiyya Stephen Hawking ya rasu". 14 Mar, 2018. Retrieved 23 Sat, 2019 – via www.bbc.com. 


Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.