Simi Bedford Yar Najeriya ce wadda ta Sami kyautar Novel mazauniyar Birtaniya. Littafinta mai suna Yoruba Girl Dancing wanda aka wallafa shi a shekarar 1991, labari na wata matashiyar Najeriya wadda aka tura ta zuwa Ingila domin nemo karatu, ya Samu karbuwa sosai Kuma ya zama kanun labari na Shirin BBC Radio 4.[1][2] Littafinta na biyu mai suna, Not With Silver, an wallafa shi ne a shekarar 2007.

Simi Bedford
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 1941 (82/83 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Najeriya
Mazauni Landan
Karatu
Makaranta Durham University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Marubuci, marubuci da media personality (en) Fassara
Muhimman ayyuka Yoruba Girl Dancing (en) Fassara

An haifi Bedford a Lagos, Najeriya,[3] iyayen ta sunzo ne daga Sierra Leone.[4] Asalin kakanni ta yan Najeriya ne da suka kubuta daga jirgin ruwan jigilar bayi.[5] Bedford ta kwashe kuruciyar ta a Lagos, kafin a tura ta zuwa karatu a Birtaniya,[6] inda tayi makarantar kwana a lokacin tana shekara shida[7]

Ta karant Lauya a jami'ar Durham University, tayi aiki a kafafen sadarwa a matsayin mai gabatar da shiri a gidan rediyo da talabijin.[7] Living in London, she married and raised three children.[6] She is now divorced from her artist husband, Martin Bedford, but they still maintain a friendly relationship, even sharing space together in a house in Devon.[8]

Littafinta na Yoruba Girl Dancing labarin gaske ne na rayuwar wata yarinya Yar Najeriya da taje karatu Birtaniya,[9] wwanda Francine Prose ya baiyana a jaridar Washington Post an baiyana littafin da kyakkyawan yabo<ref>

Manazarta

gyara sashe
  1. Hodapp, James, "The Proto-Afropolitan Bildungsroman: Yoruba Women, Resistance, and the Nation in Simi Bedford's Yoruba Girl Dancing", The Global South, Volume 10, Number 1, Spring 2016, pp. 130–149.
  2. "Simi Bedford: 'Yoruba Girl Dancing' and 'Not With Silver'". Afro Republic. 2 August 2015. Retrieved 3 February 2016.
  3. Leese, Peter, Britain Since 1945: Aspects of Identity[permanent dead link], Palgrave Macmillan, 2006, p. 50.
  4. Simi Bedford interview on Woman's Hour, BBC Radio 4, 25 July 2007. YouTube.
  5. "Bedford's 'Complete' Slave Picture". BBC News. 3 September 2007. Retrieved 4 February 2016.
  6. 6.0 6.1 Cooper, Brenda (2011). Stories Fly: A Collection of African Fiction Written in Europe and the USA. New Africa Books. p. 60. ISBN 9780864866080.
  7. 7.0 7.1 "Simi Bedford", Black British Women Writers.
  8. Hodgkinson, Liz (20 July 2015). "Divorced? You Can Be Friends With Your Ex. I Should Know". The Telegraph. Retrieved 3 February 2016.
  9. Griswold, Wendy (2000). Bearing Witness: Readers, Writers, and the Novel in Nigeria. Princeton Studies in Cultural Sociology. pp. 26–27. ISBN 978-0691058290.