Shani

Karamar hukuma a Najeriya

Shani Karamar hukuma ce dake a Jihar Borno Nijeriya.

Shani

Wuri
Map
 10°11′02″N 11°57′50″E / 10.1839°N 11.9639°E / 10.1839; 11.9639
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Borno
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Shani tana kudancin jahar Borno,Kuma Allah ya albarkace ta da duwatsu,albarkatun noma,ruwa da sauransu.Tanada kabilu akalla 21,Amma masu rinjaye sune Kanakururu,Bura,Waja, Fulani.