Puducherry (yanki)
Puducherry ko Pondichéry Yanki ne, Danke a Kudancin ƙasar Indiya. Sassan yankin Puducherry su ne Puducherry, Karikal, Mahé da Yanam. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 483 da yawan jama’a 1,394,467 (In ji ƙidayar shekarar 2011). Yankin tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1954. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Puducherry ne. Kiran Bedi shi ne laftanan-gwamnan yanki.
Puducherry | |||||
---|---|---|---|---|---|
புதுச்சேரி (ta) పుదుచ్చేరి (te) പുതുച്ചേരി (ml) | |||||
| |||||
| |||||
Take | Tamil Thai Valthu (en) | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Pondicherry (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,394,467 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 2,834.28 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Talgu Tamil (en) Malayalam Turanci Faransanci (disputed (en) ) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | South India (en) | ||||
Yawan fili | 492 km² | ||||
Altitude (en) | 16 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French India (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1954 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Puducherry Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Tamilisai Soundararajan (en) (18 ga Faburairu, 2021) | ||||
• Chief minister of Puducherry (en) | V. Narayanasamy (en) (6 ga Yuni, 2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-PY | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | py.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Childrens train botanical garden puducherry,india
-
Tashar jirgin Kasa ta Pondicherry
-
Tashar motar Bas ta Puducherry
-
RC-13-SPRiver-Bridge
-
Gidan adana kayan Tarihi na Pondicherry
-
Babban titin Karaikal, Pondicherry
-
Filin jirgin Sama na Pondicherry
-
Kwalejin Ilimi ta Pope John Paul II
-
Jeevanandam Government Higher Secondary School, Puducherry
-
Laburaren Romain Rolland, Pondicherry
-
Kofar shiga MDK
-
Gidan Na Bharathidhasan
-
SCHOELCHER at statue at 54, Goubert Ave, White Town, Puducherry