Shaama Sandooyeea
Shaama Sandooyea (an haife ta a ranar 7 ga watan Janairu shekarata 1997) 'yar wasan badminton 'yar ƙasar Mauritius ce, mai fafutukar yanayi kuma masaniyar ilimin halittun ruwa.[1][2] [3] [4] Sandooyea ta fafata a gasar matasa ta Afirka ta shekarar 2014, kuma ta ci lambar azurfa da tagulla a cikin women's doubles da na women's singles.[5] Ta kuma taimaka wa tawagar ta samu lambar tagulla. [6] A cikin watan Maris 2021, yayin ta ke cikin aikin bincike tare da Greenpeace, ta kasance wani ɓangare na zanga-zangar farko ta ƙarƙashin ruwa na yajin yanayi na duniya.[7]
Shaama Sandooyeea | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 7 ga Janairu, 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Moris |
Harshen uwa | Faransanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Mauritius (en) Queen Elizabeth College, Mauritius (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton, marine biologist (en) da Malamin yanayi |
Nasarorin da aka samu
gyara sasheWasannin Matasan Afirka
gyara sasheWomen's singles
Shekara | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2014 | Kwalejin 'yan sanda ta Otse, Gaborone, Botswana | </img> Janke van der Vyver | 21–23, 16–21 | </img> Tagulla |
Girl's doubles
Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2014 | Yin Karatu a Otse Police College, </br> Gaborone, Botswana |
</img> Aurélie Allet | </img> Dorcas Ajoke Adesokan </img> Deborah Ukeh |
15–21, 15–21 | </img> Azurfa |
BWF International Challenge/Series
gyara sasheWomen's doubles
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2012 | Mauritius International | </img> Shama Abubakar | </img> Allisen Camille </img> Cynthia Course |
16–21, 14–21 | </img> Mai tsere |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Players: Shaama Sandooyea" . bwfbadminton.com . Badminton World Federation. Retrieved 18 December 2016.
- ↑ "Shaama Sandooyea Full Profile" . bwf.tournamentsoftware.com . Badminton World Federation . Retrieved 18 December 2016.
- ↑ Isabelle Gerretsen, Sarah Lazarus, Yoonjung Seo (14 March 2019). " 'We don't have time to wait:' Teenagers fight for a greener planet" . CNN . Retrieved 20 March 2021.
- ↑ "Grève pour le climat" : Shaama Sandooyea, 24 ans, a organisé la première manifestation sous- marine au large des Seychelles" . Franceinfo (in French). 19 March 2021. Retrieved 20 March 2021.
- ↑ "BADMINTON : Le sans-faute de Julien Paul" (in French). Le Mauricien . Retrieved 29 June 2018.
- ↑ "BADMINTON : Tournoi par équipes, Le Nigeria domine l'Afrique du Sud, Maurice en bronze" (in French). Le Mauricien . Retrieved 29 June 2018.
- ↑ Greenpeace, Source (19 March 2021). "Activist dives for global climate strike in first underwater protest for the planet – video" . The Guardian . ISSN 0261-3077 . Retrieved 20 March 2021.