Seriki Williams Abass
Seriki Williams Abass (haihuwa Ifaremilekun Fagbemi) wani sanannan bawa ne, kuma dan kasuwa daya rayu a karni na 19th Har saida ya zama shugaban garin Badagry.[1] Daga lokacin da'aka rantsar dashi ya zama Oba Seriki Williams Abass.
Seriki Williams Abass | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa da slave trader (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Farkon Rayuwa
gyara sasheAn haifeshi ne a Ifaremilekun Fagbemi a Joga-Orile, wani kauye ne a Ilaro, Jihar Ogun, An kama Abass ne a matsayin bawa, wani mai suna Dahomean, [2] Daga baya kuma ya saida shi zuwa ga wani dan birazil mai suna Williams, shi ya dauke shi ya kai shi Brazil a matsayin dan aikin gida, ya karantar da shi yanda zai ringa rubutu da karatu a yaran Dutch, Turanci, Spanish da kuma Portuguese.[3][4][5][6][4]
Mutuwa
gyara sasheYa rasu ne a ranar 11 ga watan junairun shekarar 1919 , kuma an rufe shine a cikin Baracoon dinshi na bayi 40, wani daki ne wanda yake ajiye bayin daya kama.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "An encounter with Anago at Seriki Abass Slave Museum - ATQ News". www.atqnews.com. Retrieved 11 June 2017 – via Nigerian Tribune.
- ↑ Lynn Harris (2016). Sea Ports and Sea Power: African Maritime Cultural Landscapes. SpringerBriefs in Underwater Archaeology. p. 18. ISBN 978-3-319-4698-50.
- ↑ Yusuf, Omotayo (19 July 2016). "Retro Series: How a slave became one of the greatest Lagosian and married 128 wives". Naij. Retrieved 11 June 2017.
- ↑ 4.0 4.1 4.2 Tadaferua Ujorha (12 July 2016). "Seriki Williams Abass: 19th century slave merchant who married 128 wives". Daily Trust. Archived from the original on 4 February 2017. Retrieved 11 June 2017.
- ↑ Siyan Oyeweso (1996). Journey from Epe: biography of S.L. Edu. West African Book Publishers.
- ↑ L. C. Dioka (2001). Lagos and Its Environs. First Academic. ISBN 978-978-34902-5-3.
Wikimedia Commons has media related to Seriki Williams Abass. |