Sarakunan Saudi Arabia
Sarkin Saudi Arabia shine shugaban ƙasa kuma shugaban gwamnatin ta Saudi Arabia. Yana aiki ne a matsayin shugaban masarautar Saudiyya — Gidan Saud. Ana kiran Sarki Mai Kula da Masallatai Biyu Tsarkaka ( خادم الحرمين الشريفين ). Taken, yana nufin ikon da Saudiyya ke da shi a masallatan Masjid al Haram da ke Makka da Masjid al-Nabawi a Madina, ya maye gurbin Mai Martaba ( صاحب الجلالة ) a 1986.
Sarakunan Saudi Arabia | |
---|---|
shugaban ƙasar, hereditary position (en) da position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | sarki da shugaban gwamnati |
Farawa | 22 Satumba 1932 |
Suna a harshen gida | ملوك السعوديه |
Gajeren suna | الملك السعودي, ملك السعودية da العاهل السعودي |
Wurin zama na hukuma | Palace of Yamamah (en) |
Officeholder (en) | Salman bin Abdulaziz Al Saud, Ibn Saud, Saud na Saudi Arabia, Faisal na Saudi Arabia, Khalid na Saudi Arabia, Fahd na Saudi Arabia da Abdullah na Saudi Arabia |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Applies to jurisdiction (en) | Saudi Arebiya |
Wanda yake bi | King of Nejd (en) da Imam of Saudi Arabia (en) |
Nada jerin | list of rulers of Saudi Arabia (en) |
Fadar masarautarsu ita ce Fadar Sarki a Riyadh.[1] Tun daga ranar 23 ga Janairun 2015,Sarkin Saudiyya na yanzu shine Sarki Salman.
Sarakunan Saudiyya (1932 – yanzu)
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Kings of the World – Rich Living Monarchs and their Royal Residences". Archived from the original on 2016-01-13. Retrieved 2021-03-01.