Faisal bin Abdulaziz Al Saud ( Larabci: فيصل بن عبدالعزيز آل سعودFayṣal ibn ‘Abd al-‘Azīz Āl Su‘ūd ; an haife shi a cikin watan Afrilu a shekara ta alif ɗari tara da shida1906  - ya rasu a ranar ashirin da biyar 25 ga watan Maris shekara ta alif dari tara da sabain da biyar 1975) shine Sarkin Saudiyya daga shekara ta alif dari tara da sittin da hudu 1964 zuwa alif dari tara da sabain da biyar 1975.

Faisal na Saudi Arabia
3. Sarakunan Saudi Arabia

2 Nuwamba, 1964 - 25 ga Maris, 1975
Saud na Saudi Arabia - Khalid na Saudi Arabia
Prime Minister of Saudi Arabia (en) Fassara

2 Nuwamba, 1964 - 25 ga Maris, 1975
Minister of Foreign Affairs of Saudi Arabia (en) Fassara

16 ga Maris, 1962 - 25 ga Maris, 1975
Minister of Finance (en) Fassara

28 ga Yuli, 1958 - 30 ga Augusta, 1960
Minister of Foreign Affairs of Saudi Arabia (en) Fassara

19 Disamba 1930 - 22 Disamba 1960
Rayuwa
Haihuwa Riyadh, 14 ga Afirilu, 1905
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Riyadh, 25 ga Maris, 1975
Makwanci Al Oud cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa kisan kai (ballistic trauma (en) Fassara)
Killed by Faisal bin Musaid (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Ibn Saud
Mahaifiya Tarfah bint Abdullah Al Sheikh
Abokiyar zama Iffat Al-Thunayan (en) Fassara  (1932 -  1975)
Yara
Ahali Fahd na Saudi Arabia, Khalid na Saudi Arabia, Saud na Saudi Arabia, Salman bin Abdulaziz Al Saud, Abdullah na Saudi Arabia, Al Jawhara bint Abdulaziz Al Saud (en) Fassara da Mamdoh bin Abdulaziz (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare House of Saud (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a sarki, ɗan siyasa, statesperson (en) Fassara da soja
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Saudi Arabian Armed Forces (en) Fassara
Digiri Supreme Commander of all military forces (en) Fassara
Ya faɗaci Unification of Saudi Arabia (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm6472044
Sarki Faisal bin Abdulaziz Al Saud.
Shugaba Nixon na gaisawa da Sarki Fais bayan tattaunawa a Fadar Riasa

A ranar 25 ga watan Maris ɗin shekara ta 1975, ɗan, uwan ɗan uwansa, Faisal bin Musaid ya harbe Sarki Faisal baki daya kuma ya kashe shi. Faisal yana da shekaru 68.


Manazarta gyara sashe