Sankie Maimo
Marubuci ɗan kasar Kamaru
Sankie Maimo (1930 - 4 ga watan Satumba, 2013).[1][2] Marubuci ne daga Kudancin Kamaru. Maimo ya koma birnin Ibadan a Najeriya, inda ya yi aiki a matsayin malamin makaranta. A can ne ya kafa mujallar Muryar Kamaru a shekarar 1955. Daga nan ya rubuta wasan kwaikwayo mai suna Ni Am Vindicated, da kuma littafin yara mai suna Adventuring with Jaja. Ayyukansa sun bayar da shawarar amincewa da dabi'un Turai a matsayin hanyar da za ta kawowa Afirka cigaba a fadin duniya.[3]
Sankie Maimo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kumbo (en) , 1930 |
ƙasa | Kameru |
Mutuwa | 4 Satumba 2013 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Yabo
gyara sasheBibliography
gyara sashe- I Am Vindicated. Ibadan: Ibadan University Press, 1959 (Kraus reprint 1970).
- Sov-Mbang the Soothsayer. Yaounde: Editions Cle, 1968.
- Twilight Echoes. Yaounde: Cowrie Publications, 1979.
- The Mask. Yaounde: Cowrie Publications, 1980.
- Succession in Sarkov. Yaounde: SOPECAM, 1986.
- Sasse Symphony. Limbe: Nooremac Press, 1989.
- Retributive Justice or “La Shivaa.” Kumbo: Maimo, 1999.
Bayanan Kula
gyara sashe- ↑ Tande, Dibussi, "Another Baobab has Fallen! Playwright Sankie Maimo is No More", Scribbles from the Den, 9 September 2013.
- ↑ Tande, Dibussi, "Obituary: Sankie Maimo" Archived 2023-04-27 at the Wayback Machine, The New Black Magazine, 17 February 2014.
- ↑ Mbaku, John Mukum (2005), Culture and Customs of Cameroon, Westport, Connecticut: Greenwood Press, pp. 80–81.
- ↑ bamendaonline.com