Samson Tijjani

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Samson Okikiola Tijani (an haife shi 17 ga Mayu 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Red Bull Salzburg. Yana kuma taka leda a kungiyar kwallon kafar Nijeriya.

Samson Tijjani
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 17 Mayu 2002 (21 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe