Sadiq Aman Khan (an haife shi a ran takwas ga Oktoba, a shekara ta 1970), dan siyasan Birtaniya ne wanda shi ne shugaban birnin Landan (Ingila), tun daga zaben sa a shekarar 2016. Yayi mamba na faliyaman na Tooting daga shekarar 2005 zuwa 2016. Kuma mamba ne na jamiyyar Labour.

Sadiq Khan
3. shugaban birnin Landan

9 Mayu 2016 -
Boris Johnson
Election: 2016 London mayoral election (en) Fassara
member of the 56th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

7 Mayu 2015 - 9 Mayu 2016
District: Tooting (en) Fassara
Election: 2015 United Kingdom general election (en) Fassara
Shadow Lord Chancellor (en) Fassara

8 Oktoba 2010 - 11 Mayu 2015
Jack Straw (en) Fassara - Charles Falconer, Baron Falconer of Thoroton (en) Fassara
Shadow Secretary of State for Justice (en) Fassara

8 Oktoba 2010 - 11 Mayu 2015
Jack Straw (en) Fassara - Charles Falconer, Baron Falconer of Thoroton (en) Fassara
Shadow Secretary of State for Transport (en) Fassara

14 Mayu 2010 - 8 Oktoba 2010
Theresa Villiers (en) Fassara - Maria Eagle (en) Fassara
member of the 55th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

6 Mayu 2010 - 30 ga Maris, 2015
District: Tooting (en) Fassara
Election: 2010 United Kingdom general election (en) Fassara
Minister of State for Transport (en) Fassara

8 ga Yuni, 2009 - 11 Mayu 2010
Minister of State for Communities and Local Government (en) Fassara

4 Oktoba 2008 - 8 ga Yuni, 2009
member of the 54th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

5 Mayu 2005 - 12 ga Afirilu, 2010
District: Tooting (en) Fassara
Election: 2005 United Kingdom general election (en) Fassara
member of Wandsworth London Borough Council (en) Fassara

1994 - 2006
Member of the Privy Council of the United Kingdom (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken suna Sadiq Aman Khan
Haihuwa Tooting (en) Fassara, 8 Oktoba 1970 (53 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Saadiya Khan (en) Fassara  (1994 -
Karatu
Makaranta University of North London (en) Fassara
Ernest Bevin College (en) Fassara
London Metropolitan University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Urdu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya da solicitor (en) Fassara
Wurin aiki Landan
Kyaututtuka
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Labour Party (en) Fassara
IMDb nm2676031
sadiq.london
Sadiq Khan a shekara ta 2016.
Rt Hon Sadiq Khan MP at Has Labor lost the plot on crime?.jpg
Sadiq Khan

An haifeshi a Tooting dake kudanci Landan, iyayenshi 'yan Fakistan ne mazauna Birtaniya. Khan yayi karatun digirinshi na farko akan shari'a a jami'ar Landan ta arewa.

Sadiq Khan a tsakiya
Sadiq Khan a gefe

A shekarar 2018 an sashi a cikin jerin mutane 100 masu tasiri a duniya. [1] An yabi Khan a kokarin da yayi na kara yawaitar da abubuwan zirga-zirga da kuma rage yawan abubuwan hawa masu gurbata yanayi a tsakiyar Landan. [2] [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Sadiq_Khan#cite_note-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Sadiq_Khan#cite_note-2
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Sadiq_Khan#cite_note-3