Ryan Giles wanda aka haife shi 26 ga Janairu, 2000) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu don ƙungiyar Premier League Luton Town.[1]

Ryan Giles
Rayuwa
Haihuwa Telford (en) Fassara, 26 ga Janairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wolverhampton Wanderers F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.83 m

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.transfermarkt.com/ryan-giles/profil/spieler/504581