Robert Battersby
Robert Christopher Battersby KSG CBE (14 Disamba 1924 - 30 Satumba 2002) sojan Burtaniya ne, masanin harsuna, jami'in diflomasiyya kuma ɗan siyasa, wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Tarayyar Turai (MEP) a mazabar Humberside tsakanin shekarar 1979 zuwa 1989. Ya kasance fitaccen memba na Jam'iyyar Conservative.[1]
Robert Battersby | |||||
---|---|---|---|---|---|
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Humberside (en) Election: 1984 European Parliament election (en)
17 ga Yuli, 1979 - 23 ga Yuli, 1984 District: Humberside (en) Election: 1979 European Parliament election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Sheffield, 14 Disamba 1924 | ||||
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Mutuwa | 30 Satumba 2002 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Edinburgh (en) Fitzwilliam College (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||
Kyaututtuka | |||||
Aikin soja | |||||
Fannin soja | British Army (en) | ||||
Ya faɗaci | Yakin Duniya na II | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Conservative Party (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kingsland, Christopher (2 December 2002). "Robert Battersby". The Guardian. Retrieved 21 March 2019.
Unrecognised parameter | ||
---|---|---|
New constituency | {{{title}}} | {{{reason}}} |