Rashidat Odun Sadiq (an haife ta 3 ga watan Janairu 1981 a Ibadan ) ita ce ’yar ƙwallon kwando ta mata a Nijeriya.[1] Ta yi wasa a Amurka tare da Jami'ar Connecticut Huskies da Oklahoma State Cowgirls. Ta kuma taka leda tare da kungiyar kwallon kwando ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics a, lokacin bazara ta shekarar 2004 da kuma Wasannin Commonwealth na shekarar 2006.

Rashidat Sadiq
Rayuwa
Haihuwa Ibadan, 3 ga Janairu, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of Connecticut (en) Fassara
Oklahoma State University–Stillwater (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Libertas Trogylos Basket (en) Fassara-
UConn Huskies women's basketball (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa power forward (en) Fassara
Nauyi 78 kg
Tsayi 189 cm

Manazarta gyara sashe

  1. Rashidat Sadiq at WNBA.com