Nwosu Pita Nwana (1881 - 1968) marubucin Najeriya ne kuma kafinta.[1] An fi saninsa dalilin littafinsa na Igbo na farko Omenuko.[2][3][4] Omenuko littafin ana ɗaukarsa a matsayin ginshiƙin almara a fannin adabin Igbo. [5]

Pita Nwana
Rayuwa
Haihuwa 1881 (142/143 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Karatu
Harsuna Harshen, Ibo
Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci da Marubuci
Muhimman ayyuka Omenuko (en) Fassara

Rayuwa da aiki

gyara sashe

An haifi Nwana a shekarar 1881. Shi ne Auta cikin su bakwai a gidansu. [5] Ya yi aikin kafinta a Kwalejin Methodist Uzuakoli sannan ya zama mai fassara Rev. J. Wood a Cibiyar Ibo a lokacin. [5] A shekara ta 1933, ya rubuta Omenuko wanda ya sami lambar yabo a gasar da Cibiyar Nazarin Afirka ta Duniya ta gudanar,[6] kuma daga baya kamfanin Longman ya buga littafin a 1935.[7]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ricard, Alain (2004). The languages & literatures of Africa: the sands of Babel. James Currey Publishers. p. 84. ISBN 978-0-85255-581-1.
  2. Emenyọnu, Ernest (1978). The Rise of the Igbo Novel (Reprinted ed.). Oxford University Press. p. 212. ISBN 9789781540233.
  3. Damrosch, David (2020). Comparing the Literatures: Literary Studies in a Global Age. Princeton University Press. p. 392. ISBN 9780691134994.
  4. Emenanjọ, E. Nọlue (1975). F. Chidozie Ogbalu; E. Nọlue Emenanjọ (eds.). Igbo Language and Culture. 1 (Illustrated and Reprinted ed.). Oxford University Press. p. 216. ISBN 9780195752755.
  5. 5.0 5.1 5.2 Akolisa, Uche (15 January 2021). "Igbo Literature: Omenuko, Ije Odumodu, Mbediogu na akwụkwọ Igbo ndị ọzọ ị gaghị echefu echefu maka mwelite ha welitere asụsụ Igbo". BBC Igbo (in Igbo). Retrieved 19 April 2022. Cite error: Invalid <ref> tag; name "BIO" defined multiple times with different content
  6. Campbell, George L (1998). Concise compendium of the world's languages. Routledge. p. 242. ISBN 978-0-415-16049-0.
  7. Dathorne, O.R. (1975). African literature in the twentieth century. University of Minnesota Press. p. 11. ISBN 978-0-8166-0769-3.