Paulina Patience Tangoba[1] Abagaye 'yar diflomasiyyar kasar Ghana ce kuma mamba a New Patriotic Party ta Ghana. Ita ce tsohuwar jakadan Ghana a Italiya.[2] Ita ce Ministar Yankin Gabas ta Tsakiya a halin yanzu.

Paulina Patience Abagaye
Q95887976 Fassara

ga Yuli, 2017 - ga Augusta, 2018
minista

Rayuwa
Haihuwa Navrongo-Pungu (en) Fassara, 14 ga Yuli, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Kasena
Sana'a
Sana'a Malami da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party

Nadin jakadiya

gyara sashe

A watan Yulin 2017, Shugaba Nana Akuffo-Addo ya nada Paulina Abagaye a matsayin jakadiyar Ghana a Italiya. Tana daga cikin wasu fitattun 'yan Ghana guda ashirin da biyu da aka nada don shugabantar ofishin jakadancin Ghana daban -daban na duniya.[2][3][4] A watan Disamba na 2020, Abagaye ya kasance NPP a zaben majalisar dokokin Navrongo ta Tsakiya, amma bai ci nasara ba.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Minister explains why Covid-19 patient left Bolgatanga Regional Hospital". MyJoyOnline.com. MyJoyOnline.com. 5 April 2020. Retrieved 8 April 2020.[permanent dead link]
  2. 2.0 2.1 Online, MyJOY (2017-07-10). "Here's a full list of Akufo-Addo's 22 newly appointed Ambassadors". myjoyonline.com. myjoyonline. Archived from the original on 19 November 2017. Retrieved 15 July 2017.
  3. Agency, Ghana News. "President Akufo-Addo presents credentials to 22 new ambassadors". ghanaweb.com. ghanaweb. Retrieved 15 July 2017.
  4. Ghana, Presidency of. "President Akufo-Addo appoints 22 more Ambassadors". presidency.gov.gh. presidency of Ghana. Archived from the original on 13 July 2017. Retrieved 15 July 2017.
  5. Nego, Nego (December 7, 2020). "Ghana Election 2020:NPP's Navrongo Central Candidate, Tangoba Abayage Concedes Defeat Concedes". Ghgossip.com. Archived from the original on January 21, 2023. Retrieved December 8, 2020.