Paul Martin [lafazi : /fol maretin/] ɗan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1938 a Windsor, Ontario, Kanada. Paul Martin firaministan kasar Kanada ne daga Disamba 2003 (bayan Jean Chrétien) zuwa Fabrairu 2006 (kafin Stephen Harper).

Simpleicons Interface user-outline.svg Paul Martin
Paul Martin in 2006.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Paul Edgar Philippe Martin
Haihuwa Windsor (en) Fassara, ga Augusta, 28, 1938 (82 shekaru)
ƙasa Kanada
Mazaunin Montréal
Yan'uwa
Mahaifi Paul Joseph James Martin
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya da entrepreneur (en) Fassara
Wurin aiki Ottawa
Imani
Addini Catholicism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Liberal Party of Canada (en) Fassara
IMDb nm0552883
www.paulmartin.ca/
Paul Martin Signature redraw.svg