Jean Chrétien [lafazi : /jan keretiyin/] ɗan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1934 a Shawinigan , Kebek , Kanada. Jean Chrétien firaministan kasar Kanada ne daga Nuwamban 1993 (bayan Kim Campbell ) zuwa Disamban 2003 (kafin Paul Martin ).
Jean Chrétien
4 Nuwamba, 1993 - 12 Disamba 2003 ← Kim Campbell - Paul Martin → 25 Oktoba 1993 - 12 Disamba 2003 ← Denis Pronovost (en) - Marcel Gagnon (en) → District: Saint-Maurice (en) 21 Disamba 1990 - 4 Nuwamba, 1993 ← Herb Gray (en) - Lucien Bouchard (en) → 23 ga Yuni, 1990 - 14 Nuwamba, 2003 ← John Turner (mul) - Paul Martin → Election: 1990 Liberal Party of Canada leadership election (en) 30 ga Yuni, 1984 - 17 Satumba 1984 ← Allan MacEachen (en) - Erik Nielsen (en) → 10 Satumba 1982 - 30 ga Yuni, 1984 ← Marc Lalonde (en) - Gerald Regan (mul) → 3 ga Maris, 1980 - 9 Satumba 1982 ← Jacques Flynn (mul) - Mark MacGuigan (en) → 16 Satumba 1977 - 4 ga Yuni, 1979 ← Donald Stovel Macdonald (en) - John Crosbie (en) → 8 ga Augusta, 1974 - 13 Satumba 1976 ← Charles Drury (en) - Bob Andras (en) → 5 ga Yuli, 1968 - 7 ga Augusta, 1974 ← Arthur Laing (mul) - Judd Buchanan (en) → 18 ga Janairu, 1968 - 5 ga Yuli, 1968 ← Edgar Benson (en) - Jean-Pierre Côté (mul) → District: Saint-Maurice (en) Rayuwa Cikakken suna
Joseph Jacques Jean Chrétien Haihuwa
Shawinigan (en) , 11 ga Janairu, 1934 (90 shekaru) ƙasa
Kanada Ƴan uwa Mahaifi
Willie Chrétien Mahaifiya
Marie Boisvert Abokiyar zama
Aline Chrétien (mul) Yara
Ahali
Michel Chrétien (en) Ƴan uwa
Karatu Makaranta
Faculté de droit de l'Université Laval (en) Séminaire Saint-Joseph de Trois-Rivières (en) Harsuna
Faransanci Turanci Sana'a Sana'a
ɗan siyasa , Lauya , Mai wanzar da zaman lafiya da autobiographer (en) Tsayi
1.88 m Wurin aiki
Ottawa Kyaututtuka
Imani Addini
Katolika Jam'iyar siyasa
Liberal Party of Canada (en) IMDb
nm0160793
Jean Chrétien
Jean Chrétien a gefe
Jean Chrétien
Jean Chrétien
Jean Chrétien
Jean Chrétien