Ottawa (lafazi : /ottawa/) wani birni ne, da ke a lardin Ontario, na ƙasar Kanada. Shi ne babban birnin kasar Kanada. Ottawa tana da yawan jama'a 934,243, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Ottawa a shekara ta 1826. Ottawa na akan kogin Ottawa ne.

Ottawa
Flag of Ottawa (en)
Flag of Ottawa (en) Fassara


Suna saboda Odawa (en) Fassara
Wuri
Map
 45°25′29″N 75°41′42″W / 45.4247°N 75.695°W / 45.4247; -75.695
Ƴantacciyar ƙasaKanada
Province of Canada (en) FassaraOntario (mul) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,017,449 (2021)
• Yawan mutane 366.17 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Ottawa–Rideau (en) Fassara da National Capital Region (en) Fassara
Yawan fili 2,778.64 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ottawa River (en) Fassara, Rideau Canal (en) Fassara da Rideau River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 70 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Regional Municipality of Ottawa–Carleton (en) Fassara
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1855
Muhimman sha'ani
1900 Hull–Ottawa fire (en) Fassara (1900)
Shiners' War (en) Fassara (1835)
Stony Monday Riot (en) Fassara (1849)
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Ottawa City Council (en) Fassara
• Mayor of Ottawa (en) Fassara Mark Sutcliffe (en) Fassara (15 Nuwamba, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo K0A da K1A-K4C
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 613 da 343
Wasu abun

Yanar gizo ottawa.ca