Owoye Andrew Azazi
Owoye Andrew Azazi Rtr (an haife shi ranar 1 ga watan Fabrairu, a shekara alif ɗari tara da hamsin da biyu1952 A.C- 5 ga watan Disamba na shekara ta 2012) ya kasance babban Jami'in tsaron Nijeriya ne, wanda ya riƙe muƙamin National Security Adviser na Shugaba Goodluck Jonathan, ya yi Chief of Defence Staff (CDS) na Nijeriya, da kuma Chief of Army Staff (COAS). Kafin nada shi a matsayin (COAS), shi ne General Officer Commanding (GOC) na 1 Division, dake Jihar Kaduna.
Owoye Andrew Azazi | |||||
---|---|---|---|---|---|
25 Mayu 2007 - 20 ga Augusta, 2008
1 ga Yuni, 2006 - Mayu 2007 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Jahar Bayelsa, 1 ga Faburairu, 1952 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Mutuwa | 15 Disamba 2012 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ibadan Jami'ar Tsaron Nijeriya Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji | ||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | soja | ||||
Digiri | Janar |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |