Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

An haifi Omo Isoken a ranar 28 ga Afrilu, 1970, a Warri, Jihar Delta. Ta fara karatun firamare a makarantar firamare ta Ojojo, Warri (1975-1980). A shekara ta 1985, ta sami takardar shaidar WASC O" Level, daga Kwalejin 'yan mata ta Gwamnatin Tarayya, Yola, Jihar Gongola (yanzu Jihar Adamawa).[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://dailytrust.com/unveiling-obasekis-female-commissioners/