Oluwatosin Blessing Demehin (an haife ta a ranar 13 ga watan Maris na shekara ta 2002) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Najeriya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a kulob din Première Ligue Reims da kuma tawagar mata ta Najeriya . [1]

Oluwatosin Demehin
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ondo, 13 ga Maris, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sunshine Stars F.C. (en) Fassara-Disamba 2020
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2021-60
Rivers Angels F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2021-Oktoba 2022
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2022-202240
  Stade de Reims (en) FassaraOktoba 2022-150
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Tsayi 167 cm

Tana cikin ƴan gasar cin kofin ƙwallan kafar duniya ta mata ta FIFA U-20 . [2][3]

Ta buga wa Rivers Angels wasa.[4] Tana taka leda a Stade de Reims.[5][6][7][8]

A ranar 16 ga watan Yunin 2023, an haɗa ta cikin 'yan wasa 23 na Najeriya don Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta FIFA ta 2023. [9]

Manazarta

gyara sashe
  1. Walsh, Erin. "Rose Lavelle Gives USWNT Crucial Goal in Friendly Win vs. Nigeria". Bleacher Report (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  2. Erons, Imhons (2022-10-13). "Official: Stade de Reims sign two Nigeria u20 Women World Cup stars – Soccernet NG". Soccernet.ng (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  3. Philip, Ukpe (2022-11-05). "INTERVIEW: I Was Disappointed When We Were Eliminated At The World Cup– Nigeria's Stade De Reims New Signing, Demehin". The Whistler Newspaper (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  4. Alao, Seyi (2022-09-06). "Local players are better than the foreign ones — Tosin Demehin". Latest Sports News In Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  5. Dairo, Fisayo (2022-10-14). "Super Falcons stars Imuran, Demehin set for Reims debut". ACLSports (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  6. Agberebi, James (2022-10-14). "Falconets Stars Demehin, Imuran Join French Club Stade de Reims". Complete Sports (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  7. Oyebola, Mike (2022-10-13). "Transfer: French club, Stade Reims sign Falconets duo". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  8. Alao, Seyi (2022-10-14). "Falconets star Tosin Demehin happy to join French side Stade Reims". Latest Sports News In Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  9. Ryan Dabbs (2023-06-14). "Nigeria Women's World Cup 2023 squad: most recent call ups". fourfourtwo.com (in Turanci). Retrieved 2023-06-20.

Samfuri:Stade de Reims Féminines squadSamfuri:Nigeria squad 2023 FIFA Women's World Cup