Oge Okoye
Oge Okoye, (an haife ta a ranar goma sha shida 16 ga watan Nuwamban shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin 1980) ’yar fim ce (wasan kwaikwayo) a Najeriya. ta fito ne daga Nnewi a jihar Anambara ta Najeriya [1] . Oge Okoye haifaffiyar kasar Landan ce sannan daga baya ta koma zama a Lagos tare da iyalinta. Ta kammala makarantar firamare a Landan kafin ta koma Najeriya. Bayan ta dawo Najeriya, ta yi makarantar,firamare ta jami’ar Enugu sannan ta wuce zuwa Holy Rosary College, Enugu don makarantar sakandaren ta [2] .
Oge Okoye | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Oge Okoye |
Haihuwa | Landan, 16 Nuwamba, 1980 (44 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Lagos, |
Karatu | |
Makaranta | Nnamdi Azikiwe University |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm2121456 |
Ta kammala karatun ta ne a Jami’ar Nnamdi Azikiwe, Awka da digiri a fannin wasan kwaikwayo na gida. Ta shiga masana'antar fim ta Najeriya da aka fi sani da Noollywood a shekarar 2001. Ta fara fitowa fili ne a shekarar alif dubu biyu da biyu 2002 bayan ta fito a fim din 'Spanner' inda ta fito tare da Chinedu Ikedieze wanda aka fi sani da 'Aki' a masana'antar fim ta Najeriya. Ta auri saurayinta mai suna Stangley Duru a shekarar alif dubu biyu da biyar 2005 kuma tana da yara biyu. Ta rabu da mijinta a shekarar alif dubu biyu da goma sha biyu 2012 [3] . A ahekarar alif dubu biyu da shida 2006, an zabe ta ne don lambar yabo ta Kwalejin Fim ta Afirka don "Fitacciyar 'yar wasa a rawar tallafi" saboda rawar da ta taka a fim din "Amaryar Mikiya"[4][5][6]
Ita ma furodusa ce kuma abin koyi. Ta fito a cikin mujallu da yawa na tallan, tallan TV da tallan talla. Ta kasance jakadiya ta alama ga kamfanoni kamar Globacom da MTN_Nigeria wani reshe ne na MTN Group dukkansu kuma kamfanonin sadarwa ne na Najeriya [7] .
Fina finai
gyara sashe- Spanner (2002)
- Blood Sister (2003)
- Forever Yours (2003)
- Handsome (2003)
- Magic Love (2003)
- My Command (2003)
- Sister Mary (2003)
- Arsenal (2004)
- Beautiful Faces (2004)
- I Believe in You (2004)
- Indecent Girl (2004) .... O'rel
- I Want Your Wife (2004)
- Little Angel (2004)
- My Desire (2004)
- Separate Lives (2004)
- Spanner 3 (2004)
- Spanner Goes to Jail (2004)
- 11:45... Too Late (2005)
- Beyond Passion (2005)
- Black Bra (2005)
- Crazy Passion (2005)
- Desperate Love (2005)
- Eagle's Bride (2005)
- Emotional Battle (2005)
- Every Single Day (2005)
- Face of Africa (2005) .... Ukheria
- Friends & Lovers (2005)
- The Girl Is Mine (2005)
- It's Juliet or No One (2005)
- The King's Son (2005)
- Marry Me (2005)
- Orange Groove (2005)
- Paradise to Hell (2005)
- Shock (2005)
- To Love and Live Again (2005)
- Trinity (2005)
- Trouble Maker (2005)
- War Game (2006)
- The Snake Girl (2006)
- Blackbery Babes (2010)
- Sincerity
- Sinful Game
- Festac Town (2014)
Jerin wasannin talabijin
gyara sasheShekara | Take | Matsayi | Darakta | Ref |
---|---|---|---|---|
2015 | Hotel Majestic | data-sort-value="" style="background: #ececec; color: #2C2C2C; vertical-align: middle; text-align: center; " class="table-na" | N/A |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://austinemedia.com/10-real-facts-about-oge-okoye-you-probably-didnt-know/
- ↑ https://www.legit.ng/1183621-nigerian-actress-oge-okoyes-biography.html
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/entertainment/naija-fashion/322886-actress-oge-okoye-visits-church-of-pastor-who-faked-resurrection.html
- ↑ "No Big Deal In Married Woman Going To Club - Oge Okoye". Nigerian Tribune. Ibadan, Nigeria. 30 January 2010. Retrieved 4 February 2011.
- ↑ Ogbonna, Amadi (1 August 2009). "My husband thought Iwas a prostitute, say Oge Okoye". Vanguard. Lagos, Nigeria: Vanguard Media. Retrieved 4 February 2011.
- ↑ "Stars at War - Oge Okoye Battles Ini Edo Over Gossip". Allafrica.com. AllAfrica Global Media. 21 November 2010. Retrieved 4 February 2011.
- ↑ https://austinemedia.com/10-real-facts-about-oge-okoye-you-probably-didnt-know/
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Oge Okoye on IMDb