Odigha Odigha
Odigha Odigha malamin koyar da ilmi ne a kasar Najeriya, mai fafutukar kare muhalli kuma Dan gwagwarmaya. An ba shi lambar yabo ta muhalli ta Goldman a shekarar dubu biyu da uku 2003, saboda kokarin da ya yi na kare gandun dajin Jihar Kuros Riba daga sarewar masana’antu.[1]
Odigha Odigha | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ikom da Jahar Cross River, 3 ga Maris, 1971 (53 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Calabar |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Harsuna |
Turanci Ikom (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa, environmentalist (en) , Malami da gwagwarmaya |
Kyaututtuka |
gani
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Africa 2003. Odigha Odigha. Nigeria, Forests". Goldman Environmental Prize. Archived from the original on 15 June 2011. Retrieved 18 November 2010.