Obi Emelonye
Obi Emelonye ɗan fim ne kuma dan Najeriya ne wanda ya lashe kyaututuka a birnin Tarayya Abuja game da wasu fina finai da ya bada umarmi.
Obi Emelonye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Port Harcourt, 24 ga Maris, 1967 (57 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Najeriya, Nsukka Bachelor of Arts (en) : theater arts (en) University of Wolverhampton (en) : jurisprudence (en) London Metropolitan University (en) |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm1994773 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.