Nu'uman Barau Danbatta
ɗan siyasa a Najeriya
Nuuman Barau Danbatta ɗan siyasan Najeriya ne, kuma shi ma'aikacin gwamnati wanda ya kai matsayin babban sakataren ma'aikatar sufuri,[1][2] Tarayyar Najeriya, tsohon shugaban Bankin Unity plc, shugaban Gracefield Island a yanzu. Yana kuma sarautar gargajiya na "Ajiyan Kazaure " Jihar Jigawa.[3][4][5][6][7][8][9][10][11][12][13][14][15]
Nu'uman Barau Danbatta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 Disamba 1955 (68 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Nu'uman a ranar 20 ga watan Disamba, shekarar ta alif 1955 a ƙaramar hukumar birni ta Kano, ya halarci makarantar firamare ta Kwalli, Kano, sannan ya halarci kwalejin Rumfa da ke Kano don yin karatunsa na sakandare. Ya yi Digiri a fannin Kimiyyar Siyasa daga Jami'ar Bayero University College Kano (wanda a yanzu aka canza mata suna Bayero University Kano).[16]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nigeria: FG Sacks Inland Waterways's MD". AllAfrica.
- ↑ "Alison-Madueke Promises Better Infrastructure |The Nigeria Business.com". thenigeriabusiness.com. Archived from the original on 2021-05-23. Retrieved 2021-05-23.
- ↑ "Unity Bank Plc: Appointment of Non-Executive Director". Unity Bank Plc: Appointment of Non-Executive Director (in Turanci). Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "Gracefield Island - Alhaji Nu'uman Barau Danbatta, OON". www.gracefieldisland.com. Archived from the original on 2021-01-16. Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "Nu'uman Barau Danbatta, Member-Endowment Fund Board Trustees at Bayero University at Kano - Relationship Science". relationshipscience.com. Archived from the original on 2021-01-16. Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "Nu'uman Barau Danbatta 1". YouTube. 2012-01-07. Retrieved 2021-02-07.
- ↑ "$40m transfer: ONSA, not GEJ's cousin's firm paid N650m for Maitama property". Vanguard News (in Turanci). 2016-11-19. Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "Danbatta is Unity Bank's new chairman. - Free Online Library". www.thefreelibrary.com. Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "Nigerian Stock Exchange live quotes, news and analysis.Stock market Investment, live NSE Nigeria, Finance Portfolio Investor/Management, Nigeria financial news - Easykobo". www.easykobo.com. Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "Dambatta resigns as Unity Bank board chairman". peoplesdailyng.com (in Turanci). Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "UNITY BANK SHAREHOLDERS COMMEND BOARD AND MANAGEMENT TEAM". Nigerian Voice. Retrieved 2021-01-14.
- ↑ "Unity Bank 7th AGM Captions". Nigerian Voice.
- ↑ "NU'UMAN BARAU DANBATTA - LONDON". www.checkcompany.co.uk.
- ↑ "Unity Bank Appoints Lamis Shehu New Chairman -". April 1, 2014.
- ↑ "Unity Bank to raise N39.2bn via rights issue, private placement". May 6, 2014.
- ↑ ,"Unity Bank Plc: Appointment of Non-Executive Director". Unity Bank Plc: Appointment of Non-Executive Director (in Turanci). Retrieved 2021-05-23.