Ngozi Opara (an haife ta a ranar 11 ga watan Nuwamba 1971) ƴar wasan ƙwallon hannu ne na ƙasar Najeriya . Ta shiga Gasar mata a gasar Olympics ta shekarar 1992 . [1]

Ngozi Opara
Rayuwa
Haihuwa 11 Nuwamba, 1971 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ngozi Opara Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.