Ngozi Nwokocha (an haife ta ranar 28 ga watan Satumba 1986) yar tseren Najeriya ce. Ta fafata a tseren mita 4 × 400 na mata a wasannin bazara na 2004 . [1]

Ngozi Nwokocha
Rayuwa
Haihuwa 28 Satumba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nassoshi gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ngozi Nwokocha Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2021-09-12.