Naseeruddeen Shah
'Naseeruddin Shah, (an haife shi ranar 20 ga watan Yuli, a shikara na 1950) ɗan wasan Indiya ne. Ya shahara a cikin fina-finan indiya. Ya kuma yi tauraro a shirye-shiryen duniya. Ya lashe kyaututtuka da dama a cikin aikinsa, gami da lambar yabo ta Fina-Finan kasa guda uku, lambar yabo ta fina-finai guda uku da kuma kofin Volpi don Mafi kyawun Jarumin a bikin Fim na Venice. Gwamnatin Indiya ta karrama shi da lambar yabo ta Padma Shri da lambar yabo ta Padma Bhushan saboda gudunmawar da ya bayar ga finafinan Indiya. Ana ɗaukansa a matsayin ɗaya daga cikin fitattun 'yan wasan kwaikwayo a cikin Cinema ta Duniya.
Naseeruddeen Shah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Barabanki (en) , 20 ga Yuli, 1950 (74 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ratna Pathak (en) (1982 - |
Yara |
view
|
Ahali | Zameerud-din Shah (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Aligarh Muslim University (en) Minto Circle (en) National School of Drama (en) Film and Television Institute of India (en) St. Anselm's Ajmer (en) |
Harsuna | Harshen Hindu |
Sana'a | |
Sana'a | stage actor (en) , ɗan wasan kwaikwayo da darakta |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0787462 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.