Wata babbar fitila ce wadda Allah madaukakin sarki ya halitta daga cikin gungun taurarin dake sarari subuhana a bisa kudirarsa mai girma, ya sanya ta zama fitilar dake haskaka sararin duniya yayinda duhu ya baibaye sararin samaniya.akan ce idan rana ta fito tafin hannu bai iya kareta.

Wata Moon symbol decrescent.svg
The Bangkok Supermoon Photographs by Peak Hora 10.jpg
Commons-logo.svg
Observation (en) Fassara
Distance from Earth (en) Fassara 356,565 km da 406,464 km
Apparent magnitude (en) Fassara −12.747 da −12.74
Parent astronomical body (en) Fassara Duniya
Suna saboda light (en) Fassara
Orbit (en) Fassara
Apoapsis (en) Fassara 405,500 km
Periapsis (en) Fassara 363,300 km
Semi-major axis of an orbit (en) Fassara 384,400 km
Orbital eccentricity (en) Fassara 0.0567
Orbital period (en) Fassara 27.321661 rana
Synodic period (en) Fassara 29.530589 rana
Orbital inclination (en) Fassara 5.145 °
Physics (en) Fassara
Radius (en) Fassara 1,737.1 km
Flattening (en) Fassara 0.00125
Yawan fili 37,930,000 km²
Volume (en) Fassara 21,968,000,000 m³
Nauyi 73.4767 Yg
Density (en) Fassara 3.344 g/cm³
Effective temperature (en) Fassara 95 K
390 K
Albedo (en) Fassara 0.136
Farawa 4,527 million years BCE
sabon wata
Sabon wata da tauraruwa a sararin samaniya
wata a sama mai cikakken girma ba saboba
taswira wata

Ta ina wata yake samo haskensaGyara

 
Cikakken hoton wata

Hakika kamar yadda binciken masana ilimin kimiyya ya tabbatar da cewa wata yana samun haskensa ne daga hasken rana wato abinda ake kira reflection a turance.