Musa Isa farfesa ne kuma malamin jami'a da ke karantarwa a jami'ar Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, Kaduna a Nijeriya

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haifa Musa isa ne a cikin birnin Kaduna

Yayi karatu a makarantan fimare dake unguwan dosa a cikin jihar Kaduna, yayi karatun sakandiri a Sardauna Memorial College, sannan yayi karatun digiri a jami'ar katsina. [1]

Ya kware a fannin lissafi da kuma kimiyya

Manazarta

gyara sashe
  1. bbchausa.com