Murphy Akanji

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Murphy Akanji (an haife shi a ranar daya 1 ga watan janairu shekara ta 1977) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo kafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2002.

Murphy Akanji
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 1 ga Janairu, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Niger Tornadoes F.C.1995-19950
Sharks FC1996-19960
Udoji United F.C. (en) Fassara1997-1997210
Bridge F.C. (en) Fassara1998-2001270
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1999-200220
Sliema Wanderers F.C. (en) Fassara2001-20081710
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.