Moussa Wagué (an haife shi a shekara ta 1998 a garin Bignona, a ƙasar Senegal) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2017.

Moussa Wagué
Rayuwa
Haihuwa Bignona (en) Fassara, 4 Oktoba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Senegal national association football team (en) Fassara-
  FC Barcelona-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 70 kg
Tsayi 1.77 m
Moussa Wagué
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe