Masarautar Mongol, yanki ne da manyan Khan na Mongoliyawa ke mulki a ƙarni na sha ukku da sha huɗu (13 da 14),na daya daga cikin manyan daulolin kasa a tarihi.Asalin Mongoliya,ta yi iyaka ne da tsaunukan Khingan ta gabas,tsaunukan Altai da Tian da ke yamma,Kogin Shilka da tsaunukan da ke kusa da Tafkin Baikal a arewa,da kuma Babbar Bangar Sin a kudu.
Masarautar Mongol |
---|
|
|
|
|
Wuri |
---|
|
|
|
|
|
|
|
---|
Babban birni |
Avarga (en) , Karakorum (en) , Khanbaliq (en) da Xanadu (en)  |
---|
Yawan mutane |
---|
Faɗi |
160,000,000 (1279) |
---|
• Yawan mutane |
40 mazaunan/km² |
---|
Harshen gwamnati |
Mongolic (en)  |
---|
Addini |
Tengrism (en) , shamanism (en) , Buddha, Nestorianism (en) da Musulunci |
---|
Labarin ƙasa |
---|
Yawan fili |
4,000,000 km² |
---|
Bayanan tarihi |
---|
Mabiyi |
Jin dynasty (en) , Qara Khitai (en) , Western Xia (en) , Khwarazmian dynasty (en) da Nizari Ismaili state (en)  |
---|
Ƙirƙira |
1206 |
---|
Rushewa |
1368 (Gregorian) |
---|
Ta biyo baya |
Ming dynasty (en)  |
---|
Tsarin Siyasa |
---|
Tsarin gwamnati |
elective monarchy (en) da hereditary monarchy (en)  |
---|
Gangar majalisa |
Kurultai (en)  |
---|
• khagan (en)  |
Genghis Khan (1206) |
---|
Ikonomi |
---|
Kuɗi |
Balysh (en)  |
---|
Genghis Khan ne ya kafa ta a shekarar 1206 AD lokacin da ya haɗa kabilun Mongol da na Turkic. Lokacin da ya mutu a 1227 AD, ya ci yankin Asiya ta Tsakiya, Arewacin Sin da wasu yankuna na gabashin Farisa.Daga baya jikansa Kublai Khan ya ci gaba da faɗaɗa daula kuma ya sami Daular Yuan da ke Mongol ta mallaki China duka. Daular Mongol ta faro daga Gabashin Turai zuwa Yammacin Asiya,gami da Asiya ta Tsakiya da Gabas ta Tsakiya.Karfinta bai daɗe ba, kodayake. Zuwa 1360s ya ragargaza dauloli da yawa, waɗanda duk daga baya aka lalata su..