Mohammed Lawal Rafindadi
Mohammed Lawal Rafindadi (1934-2007) jami'in diflomasiyyar Najeriya[1] ne kuma shugaban tsaro daga jihar Katsina. Ambasada Rafindadi ya kasance jami'in diflomasiyya na aiki a ma'aikatar harkokin waje ta Najeriya kuma majagaba ne a fannin leken asiri a Sashen Bincike (RD) na Ma'aikatar Harkokin Waje. Ya taba zama jakadan Najeriya a yammacin Jamus tsakanin 1981 zuwa 1983 sannan ya zama Darakta-Janar na Hukumar Tsaro ta Kasa (NSO) na uku kuma na karshe.
Mohammed Lawal Rafindadi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1934 |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Hausawa |
Harshen uwa | Hausa |
Mutuwa | 2007 |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.