Miyar kuɓewa

Ana yin miyar miyar okro ta Afirka tare da kayan marmari na Okra da aka dafa su cikin cakuda mai daɗi na dabino, shrimps, naman akuya, kifi da kayan ƙanshi na Afirka.

Miyar kuɓewa miya ce daga cikin nau'ikan miyar abinci da ake dasu, miyar kuɓewa miya ce mai farin jini domin mutane da dama na san ta, miyar tana da yauƙi da hakan ya ƙara mata farin jini.

Miyar kuɓewa
substance (en) Fassara
Tarihi
Asali Najeriya
kubewa a danya
shukan kubewa
miyar kubewa

Kalolin miyar kuɓewa gyara sashe

  1. Miyar kuɓewa busassa
  2. Miyar kuɓewa ɗanya.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. https://cookpad.com/ng/search/miyar%20kubewa