Michelle Chinwendu Alozie (an haife ta 28 ga Afrilu 1997) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce kuma haifaffiyar ƙasar Amurka wacce ke buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Houston Dash da kuma ƙungiyar mata ta Najeriya.[1]

Michelle Alozie
Rayuwa
Haihuwa Apple Valley (en) Fassara, 28 ga Afirilu, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Yale Bulldogs women's soccer (en) Fassara-
BIIK Kazygurt (en) Fassara2020-2020
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2021-181
Houston Dash (en) Fassaraga Afirilu, 2021-263
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 168 cm

Rayuwar farko gyara sashe

Alozie ta girma a Apple Valley, California.[2]

Aikin kwaleji gyara sashe

Alozie ta halarci makarantar sakandare ta Granite Hills a garinsu, Jami'ar Yale a New Haven, Connecticut da Jami'ar Tennessee.

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Alozie ta fara bugawa Najeriya babbar wasa ne a ranar 10 ga watan Yuni 2021 a matsayin canji na mintuna na 65 a wasan sada zumunta da suka tashi 0-1 a hannun Jamaica.

Manazarta gyara sashe

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named UTA
  2. 2021. ^

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Michelle Alozie on Instagram