Michael Oluwadurotimi Obafemi (an haife shi a ranar 6 ga watan Yulin shekarata 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ireland ne amma ɗan asalin Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Premier League ta Southampton.

Michael Obafemi
Rayuwa
Cikakken suna Michael Oluwadurotimi Obafemi
Haihuwa Dublin, 6 ga Yuli, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Ireland
Karatu
Makaranta Chingford Foundation School (en) Fassara
Emerson Park School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Southampton F.C. (en) Fassara-
  Republic of Ireland national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Michael Obafemi

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

Obafemi an haife shi ne a Dublin kuma iyayen sa 'yan Najeriya ne wanda suka koma Ingila da zama kuma ya girma a yankin Landan.

Babban wansa Afolabi Obafemi shi ma ɗan ƙwallon ƙafa ne.

Kungiyoyin da Yayi Wasa

gyara sashe

Kungiyar Watford ta saki Obafemi ne bayan ranar haihuwarsa inda ya cika shekaru 14 a 2014. Ya dauki shekara daya ba tare da yana buga wasa ba kafin ya shiga Leyton Orient a shekarar 2015, ya koma Southampton a shekarar 2016.

Wasan sa a Matakin Duniya

gyara sashe
 
Michael Obafemi

Obafemi na da damar zabar kasar da zai wakilta don buga wasanni tsakanin Ingila, Najeriya, da Jamhuriyar Ireland. Sai dai, a cikin watan Nuwamban 2018 ya sadaukar da kansa ga Jamhuriyar Ireland.

Kididdigar Wasanni

gyara sashe
Bayyanar da kwallaye ta ƙungiyar, kakar wasa da kuma gasa
Kulab Lokaci League Kofin FA Kofin EFL Sauran Jimla
Rabuwa Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals
Southampton 2017-18 Premier League 1 0 0 0 0 0 - 1 0
2018-19 Premier League 6 1 0 0 1 0 - 7 1
2019-20 Premier League 21 3 2 0 2 1 - 25 4
2020–21 Premier League 4 0 0 0 1 0 - 5 0
Jimlar aiki 32 4 2 0 4 1 0 0 38 5

Na duniya

gyara sashe
Bayyanar da kwallaye ta ƙungiyar ƙasa da shekara
Teamungiyar ƙasa Shekara Ayyuka Goals
Jamhuriyar Ireland 2018 1 0
Jimla 1 0

Manazarta

gyara sashe