Southampton
Southampton [lafazi : /sausamepetone/] birni ne, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Southampton akwai mutane 253,651 a kidayar shekarar 2010. An gina birnin Southampton a karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.
Southampton | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | ||||
Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila | ||||
Region of England (en) | South East England (en) | ||||
Ceremonial county of England (en) | Hampshire (en) | ||||
Unitary authority area in England (en) | City of Southampton (en) | ||||
Babban birnin |
City of Southampton (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 271,173 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 5,268.56 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 51.47 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | River Itchen (en) , River Test (en) da Southampton Water (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | SO | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 023 | ||||
NUTS code | UKJ32 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | southampton.gov.uk | ||||
Hotuna
gyara sashe-
South Shore, Southampton
-
Kofar Bar, Southampton 1802
-
Shirley Fountain, Southampton
-
Southampton
-
Ofishin 'yan sanda na Southampton
-
Gidan Tudor
-
Sabuwar tashar teku