Menachem Zilberman
Menachem Zilberman ( Hebrew: מנחם זילברמן ; 6 Oktoba 1946 – 13 Janairu 2014) ɗan wasan Isra'ila ne, ɗan wasan barkwanci kuma marubuci.
Menachem Zilberman | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mandatory Palestine (en) , 6 Oktoba 1946 |
ƙasa | Isra'ila |
Mutuwa | Los Angeles, 13 ga Janairu, 2014 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Karatu | |
Makaranta | Beit Zvi (en) |
Harsuna | Ibrananci |
Sana'a | |
Sana'a | cali-cali, mai rubuta waka, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da darakta |
IMDb | nm0956449 |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Mutuwa
gyara sasheMenachem Zilberman ya mutu ne daga bugun zuciya a ranar 13 ga Janairu, shekarar 2014, yana da shekaru 67, a Los Angeles, California a Amurka, inda ya ke zaune tun shekara ta 2000. Ya rasu ya bar ‘ya’yansa uku.