Mayowa Adegbile
Mayowa Adegbile (Mayowa Abisola Adegbile; an haife ta ne a ranar goma 10 ga watan Satumbar shekarar 1986) ƙwararriyace Na Najeriya wacce aka sani da ƙwarewa a matsayin ɗaya daga cikin 'yan Najeriya uku waɗanda suka kai ga matsayin manyan 'yan wasa goma 10 a zangon karshe a cikin shekara ta dubu biyu da goma sha hudu 2014 a Google Africa Connected competition.[1] Adegbile da farko ta yi amfani da YouTube don tara kudade don shirinta, Gidauniyar Ashake wacce ta tsara a matsayin makarantar kasuwanci ga iyaye mata zawarawa, tana ba su kayan aiki don samun abunda zasu gudanar da rayuwar su da tallafawa iyalansu.[2]
Mayowa Adegbile | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 10 Satumba 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Abuja |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | philanthropist (en) da humanitarian (en) |
ashakefoundation.com |
Gidauniyar Ashake
gyara sasheAdegbile ta kafa gidauniyar Ashake Foundation a shekarar 2013 tare da yawan mata 22 da mazajensu suka mutu da kuma yara 36 kuma ta taimaka wajen samar da kudade da kayayyakin tallafi na kasuwanci da ta sa aka fitar da su daga kangin talauci tare da ba da tallafin komawa makaranta ga yara.[3]
Karramawa
gyara sasheA watan Yuli, 2017, Junior Chamber International ta ba Adegbile lambar yabo a matsayin ɗaya daga cikin ƙwararrun matasa goma na Najeriya bisa aikinta na jagoranci na jin kai da na sa kai..[4]
Manzarta
gyara sashe- ↑ Agency, Reporter. "Three Nigerians in Google's 'Africa Connected' list". The Nation Newspaper. Retrieved 5 April 2017.
- ↑ Emeka, Aginam. "Public voting in Google's Africa Connected competition begins". Vanguard Newspaper. Retrieved 5 April 2017.
- ↑ "Africa Connected Success Story - Mayowa Adegbile (Nigeria)". Google Africa. Google. Retrieved 5 April 2017.
- ↑ Enitan, Enitan. "JCI Announces The 2017 Ten Outstanding Young Persons Of Nigeria (JCI TOYP) Award Recipients". BHM. Retrieved 28 July 2017.