Maryam Yahaya
Yar wasan film a Nigeria
Maryam Yahaya wadda aka fi sani da Maryam Yahaya ta kasance jaruma a masana'antar fina-finan Hausa ta kannywood.[1]
Maryam Yahaya | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Kano, 17 ga Yuli, 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Rayuwar ta da aiki
gyara sasheAn haife ta a ranar 23 ga watan yunin shekara ta alif Ɗari tara da casa'in da bakwai 1997). 'yar fim din Najeriya ce a masana'antar Kannywood. Ta sami yabo ne a dalilin rawar da ta taka acikin fim din Taraddadi, fim ɗin da elnass ajenda ya shirya. Saboda rawar da ta taka, an zabi Maryam Yahaya a matsayin kyakkyawar yar wasa mai kwazo da hazaka daga City People Entertainment Awards a shekara ta 2017.[2] Hakanan an zaɓe ta a matsayin yar wasan kwaikwaiyo ta City People Entertainment Awards a shekara ta 2018.[3]
Ayyuka
gyara sasheFilmography
gyara sasheTake | Shekara |
---|---|
Gidan Abinci | 2016 |
Barauniya | 2016 |
Tabo | 2017 |
Mijin Yarinya | 201761 |
Mansoor | 2017 |
Mariya | 2018 |
Wutar Kara | 2018 |
Jummai Ko Larai | 2018 |
Matan Zamani | 2018 |
Hafiz | 2018 |
Gidan Kashe Awo | 2018 |
Gurguwa | 2018 |
Mujadala | 2018 |
Sareenah | 2019 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ngbokai, Richard P. (20 July 2018). "Young artistes making waves in Kannywood". Daily Trust. Retrieved 2 August 2019.
- ↑ Lere, Muhammad (9 October 2017). "Ali Nuhu, son win at City People Awards 2017 - Premium Times Nigeria". Premium Times. Retrieved 2 August 2019.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-02. Retrieved 2020-11-22.