Martha Ankomah
Martha Ankomah(an haife ta a ranar 10 ga watan oktoba shekarar 1985) ta kasance yar'Ghana, yar'fim da gudanar da kasuwanci. [1][2]
Martha Ankomah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Accra, 10 Oktoba 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Makaranta | Labone Senior High School (en) |
Harsuna |
Turanci Twi (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Muhimman ayyuka |
Heart of Men (fim) Somewhere in Africa |
Kyaututtuka | |
Ayyanawa daga | |
IMDb | nm4718345 |
Farkon rayuwa da karatu
gyara sasheAnkomah an haife ta ne a Accra, Ghana, amatsayin na fari gurin mahaifiyarta, Ankomah tana tuna irin wahalhalun da tasha yayin girmar ta.[3] Ita tsohuwar daliba ce ta Adabraka Presbyterian Junior High School, Labone Senior High School da Jami'ar Kwaleji na Jayee.[4]
Aiki
gyara sasheTa fadi cewa ta fara aikin fim ne a 1994. Bayan ta yi fina-finai da dama, da fitowa a television serials, ta shiga Next Movie Star, a nan ne Aka sa tazama a 2007 edition na reality show. Ankomah ta bayyana a yayin hira da tayi da Hitz FM a shekarar 2016 zata rika fitowa ne kawai a shirye-shiryen da suka face da dabi'u nagari.[4] In September 2018, cewa zata iya fitowa a kowane mataki, idan har matakin zai tura sako mai kyau zuwa ga masu kallo.[5] [6][7]
Fina-finai
gyara sashe- Suncity
- St. James Hotel
- All that Glitters
- Where is your Mobile?
- Power of the gods
- Shakira
- Sin of the Soul
- Heart of Men
- Somewhere in Africa
- Sugar Town
- A Trip To Hell
Martabawa
gyara sashe- 2010 Africa Movie Academy Award for Most Promising Actor
- 2012 Africa Movie Academy Award for Most Promising Actor
- 2012 Ghana Movie Awards - Best actress in a lead role[8]
- 2011 Ghana Movie Awards - Best actress in a Supporting role
- 2011 Ghana Movie Awards - Favourite actress (movie)
- 2015 Ghana Movie Awards - Best actress in a lead role
Kasuwanci
gyara sasheA 2014, Ankomah ta sanya hannu yarjejeniyar kasuwanci da Vitamilk Viora.[9] Dusk Capital Limited, dake Ghanaian Investment Bank a 2017 Ankomah ta bayyana cewa ta zama jakadiyar kamfanin.[10] Ta kuma yi aiki da kamfanin Globacom tun daga 2018 amatsayin jakadiyar tallace-tallace.[11] A 2018, Ankomah ta zama jakadiyar tallace-tallace na Ghana Textiles Printers' (GTP) a sabon atamfar 'Adepa Dumas'.[12][13]
Kasuwanci kwalliya
gyara sasheA watan Yulin 2013, Ankomah ta bude shago kwalliyar ta mai suna 'Martha's Place' a Accra. Inda take kula da mata da maza.[14]
Gidauniya
gyara sasheGidauniyar Martha Ankomah ta kafa ta ne a 2016, a Ackrobon dake a Awutu Senya District.[15]
Gidauniyar na aiki Dan magance Autism tare da jakadu da zasu wayar da Kai akan autism da tallafawa da taimakon yara[16]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Sesi, Joyce (5 September 2018). "I never exchanged sex for a role with a movie director – Actress". Pulse. Archived from the original on 12 November 2018. Retrieved 4 November 2018.
- ↑ News, Ghana (2019-10-05). "martha-ankomah-opens-ultra-modern-beauty-salon". https://www.newsghana.com.gh/ (in Turanci). Retrieved 2019-10-05. External link in
|website=
(help) - ↑ "Martha Ankomah Reveals The Most Difficult Moments In Her Life". GhanaCelebrities.Com (in Turanci). 2015-11-21. Retrieved 2019-10-04.
- ↑ 4.0 4.1 "All you need to know about the talented Ghanaian actress". Pulse. 8 June 2016. Archived from the original on 14 October 2020. Retrieved 4 November 2018.
- ↑ "I Will Continue To Accept Sexually Explicit Movie Roles - Martha Ankomah". peacefmonline.com. September 18, 2018.
- ↑ Asamoa-Boateng, Nana Kwame (1 November 2018). "Martha Ankomah Leads Reading Campaign". dailyguideafrica.com.
- ↑ "Photos From Actress Martha Ankomah Foundation Launch". EOnlineGH.Com (in Turanci). 2016-11-18.
- ↑ Jess, Jess (28 November 2012). "Ghana Movie Awards - Who Goes Home With An Award???". Pulse. Archived from the original on 5 November 2018. Retrieved 4 November 2018.
- ↑ "Actress Martha Ankomah is Face of Vita Milk Viora". ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-10-04.
- ↑ 122108447901948 (2017-04-03). "Dusk Capital supports VGMA". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2019-10-05.CS1 maint: numeric names: authors list (link)
- ↑ "Actress lands GLO Ghana ambassadorial deal". Entertainment (in Turanci). 2018-03-23. Retrieved 2019-10-05.
- ↑ "Video: Martha Ankomah unveiled as face of new GTP fabric". myjoyonline.com. Retrieved 2019-10-05.[permanent dead link]
- ↑ "Martha Ankomah unveiled as new face of GTP 'Adepa Dumas' fabric". ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-10-05.
- ↑ Online, Peace FM. "XCLUSIV FOTOS: Actress Martha Ankomah Opens Beauty Salon". peacefmonline.com. Retrieved 2019-10-05.
- ↑ Quist, Ebenezer (2020-02-06). "Martha Ankomah blesses deprived C/R school with massive stationery donation". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Retrieved 2020-07-09.
- ↑ 122108447901948 (2016-11-17). "Martha Ankomah Foundation launches in Accra". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2019-10-05.CS1 maint: numeric names: authors list (link)