Zuciyar Maza (An sake shirin a Nollywood a matsayin Forbidden Fruit daga Henrikesim Multimedia Concept for International Distribution) wani fim ne mai ban sha'awa na Najeriya da Ghana na shekarar 2009 wanda Frank Rajah Arase ya shirya kuma ya ba da Umarni. Jaruman shirin sun haɗa da Majid Michel, John Dumelo, Prince David Osei da Yvonne Nelson. Shirin ya samu ayyanawa biyar a lambar yabo ta 6th Africa Movie Academy Awards.

Heart of Men (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin suna Heart of Men
Asalin harshe Turanci
Distribution format (en) Fassara direct-to-video (en) Fassara
Characteristics
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Frank Rajah Arase
'yan wasa
External links

Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe
  • Majid Michel a matsayin Richie
  • John Dumelo a matsayin Kay
  • Prince David Osei a matsayin Ray
  • Yvonne Nelson a matsayin Tracy
  • Martha Ankomah a matsayin Diana
  • Kofi Adjorlolo a matsayin Bernard
  • Gavivina Tamakloe a matsayin jami'i
  • Nadia Buari a matsayin Sylvia
  • Luckie Lawson as Alicie
  • Jackie Appiah a matsayin Whitney
  • Jackie Appiah a matsayin Adline

An soki fim ɗin gabaɗaya saboda tallata tsiraici a cikin fina-finai da kuma gabatar da batsa ga bidiyoyin gida na Najeriya da Ghana.[1][2][3]

An kiyasta bayar da tauraro 3 cikin 5 akan  Nollywood Reinvented wanda ya yaba da inganci, saiti da makin kida na shirin fim din, amma ya ga makircin yayi rikitarwa kuma yanayin jima'i ciki ya wuce gona da iri.[4]

Duba Kuma

gyara sashe
  • Jerin fina-finan Najeriya na 2009
  1. "Heart of Men: Soft Porn?". Ghana Nation. Archived from the original on 14 April 2014. Retrieved 13 April 2014.
  2. "From Ghana with Soft Porn". Nigeriafilms.com. Archived from the original on 16 April 2014. Retrieved 13 April 2014.
  3. "Frank Rajah regrets introducing Nudity to Ghollywood". Retrieved 13 April 2014.
  4. "Heart of Men Review on NR". Retrieved 13 April 2014.